Mal 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutum zai iya zambatar Allah? Amma ku kuna zambatata, kuna kuwa cewa, ‘Ta ƙaƙa muka zambace ka?’ A wajen al'amarin zaka da hadayu, kuke zambatata.

Mal 3

Mal 3:5-13