Mal 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ganinmu masu girmankai suna jin daɗi. Masu aikata mugunta kuwa ba arziki kaɗai suke yi ba, amma sukan jarraba Allah da mugayen ayyukansu su kuwa zauna lafiya.’ ”

Mal 3

Mal 3:11-18