Mal 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kawo dukkan zaka a ɗakin ajiyata domin abinci ya samu a cikin Haikalina. Ku gwada ni, za ku gani, zan buɗe taskokin sama in zubo muku da albarka mai yawan gaske.

Mal 3

Mal 3:2-18