Mal 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga kuma abin da kuke yi. Kuna cika bagaden Ubangiji da hawaye, da kuka, da kururuwa domin ba zai ƙara karɓar hadayun da kuke kawo masa ba.

Mal 2

Mal 2:11-17