Mal 2:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. “Yanzu firistoci, ga umarni dominku.

2. Idan ba za ku kasa kunne ba, idan ba za ku sa a zuciyarku ku girmama sunana ba, to, zan aukar muku da la'ana, zan la'antar da albarkunku. Koyanzu ma na riga na la'antar da su domin ba ku riƙe umarnina a zuciyarku ba, ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.

Mal 2