Mak 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana bin sawayenmu,Don haka ba mu iya tafiya a titunanmu ba.Ƙarshenmu ya yi kusa,Kwanakinmu sun ƙare,Gama ƙarshenmu ya zo.

Mak 4

Mak 4:16-22