Mak 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kansa ya watsar da su,Ba zai ƙara kulawa da su ba.Ba su darajanta firistoci ba,Ba su kuma kula da dattawa ba.

Mak 4

Mak 4:15-22