Mak 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya aikata abin da ya yi niyya,Ya cika maganarsa wadda ya faɗa tun dā,Ya hallakar, ba tausayi,Ya sa maƙiyi ya yi murna a kanki,Ya ƙarfafa ƙarfin maƙiyanki.

Mak 2

Mak 2:9-22