Mak 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Annabawanki sun gano miki wahayan ƙarya,Ba su tone asirin muguntarki,Har da za a komo da ke daga bauta ba.Amma suka yi miki annabcin ƙarya na banza.

Mak 2

Mak 2:11-17