Mak 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka duba, ya Ubangiji, ina shan wahala,Raina yana cikin damuwa,Zuciyata tana makyarkyata saboda tayarwata.A titi takobi yana karkashewa,A gida kuma ga mutuwa.

Mak 1

Mak 1:10-22