M. Sh 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Tuna fa, kada ku manta da yadda kuka sa Ubangiji Allahnku ya yi fushi a jeji. Tun daga ranar da kuka fita daga Masar har kuka iso wannan wuri kuna ta tayar wa Ubangiji.

M. Sh 9

M. Sh 9:1-13