M. Sh 9:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama na ji tsoron zafin fushin Ubangiji da ya yi da ku, har ya so ya hallaka ku. Amma Ubangiji ya ji addu'ata a wannan lokaci.

M. Sh 9

M. Sh 9:10-24