M. Sh 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ba ni allunan nan biyu na dutse da shi kansa ya rubuta. A kansu aka rubuta maganar da Ubangiji ya yi muku daga bisa dutsen a tsakiyar wuta a ranar taron.

M. Sh 9

M. Sh 9:6-12