M. Sh 8:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kamar al'umman da Ubangiji ya hallakar a gabanku. Haka za ku hallaka domin ba ku kasa kunne ga muryar Ubangiji Allahnku ba.”

M. Sh 8

M. Sh 8:17-20