M. Sh 8:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku tuna yadda Ubangiji Allahnku ya bishe ku shekarun nan arba'in a jeji don ya koya muku tawali'u. Ya jarraba ku don ya san zuciyarku, ko za ku kiyaye umarnansa ko babu.

M. Sh 8

M. Sh 8:1-9