M. Sh 8:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku tuna da Ubangiji Allahnku, gama shi ne ya ba ku ikon samun wadata domin ya cika alkawarin da ya rantse wa kakanninku kamar yadda yake a yau.

M. Sh 8

M. Sh 8:8-20