M. Sh 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku kula fa, don kada ku manta da Ubangiji Allahnku, ku ƙi kiyaye umarnansa, da farillansa, da dokokinsa waɗanda na umarce ku da su yau.

M. Sh 8

M. Sh 8:3-19