M. Sh 7:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ku jama'a ce tsattsarka ta Ubangiji Allahnku. Ubangiji Allahnku ya zaɓe ku daga cikin dukan al'ummai don ku zama jama'arsa, abar mulkinsa.

M. Sh 7

M. Sh 7:1-9