M. Sh 7:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allahnku zai kori waɗannan al'ummai a gabanku da kaɗan da kaɗan. Ba za ku hallaka su gaba ɗaya ba, don kada namomin jeji su yaɗu, su dame ku.

M. Sh 7

M. Sh 7:14-26