M. Sh 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Ubangiji Allahnku ya bashe su a hannunku, kuka kuma ci nasara a kansu, sai ku hallaka su sarai. Kada ku yi alkawari da su, kada kuma ku yi musu jinƙai.

M. Sh 7

M. Sh 7:1-11