M. Sh 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku fi kowace al'umma samun albarka. Ba za a iske mutum ko mace marar haihuwa a cikinku ba, ko a cikin garkenku.

M. Sh 7

M. Sh 7:6-23