M. Sh 7:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a fili Ubangiji yakan yi ramuwa a kan maƙiyansa, yakan hallaka su. Ba zai yi jinkirin yin ramuwa a kan maƙiyinsa ba, zai yi ramuwar a fili.

M. Sh 7

M. Sh 7:1-13