M. Sh 6:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku koya wa 'ya'yanku su da himma. Za ku haddace su sa'ad da kuke zaune a gida, da sa'ad da kuke tafiya, da sa'ad da kuke kwance, da sa'ad da kuka tashi.

M. Sh 6

M. Sh 6:1-14