M. Sh 6:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku yi abin da yake daidai, da abin da yake mai kyau a gaban Ubangiji saboda lafiyarku, domin kuma ku shiga ku mallaki ƙasa mai kyau wadda Ubangiji ya rantse zai ba kakanninku.

M. Sh 6

M. Sh 6:10-19