M. Sh 6:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

gama Ubangiji Allahnku wanda yake zaune a tsakiyarku, mai kishi ne, don kada Ubangiji Allahnku ya husata, ya shafe ku daga duniya.

M. Sh 6

M. Sh 6:8-22