M. Sh 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da Ubangiji Allahnku ya kai ku ƙasar da ya rantse wa kakanninku Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, zai ba ku manyan birane masu kyau waɗanda ba ku ne kuka gina ba,

M. Sh 6

M. Sh 6:6-19