M. Sh 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“ ‘Kada ka yi wa kanka gunki, ko wata siffar abin da yake a sama a bisa, ko siffar abin da yake a duniya a ƙasa, ko siffar abin da yake a cikin ruwa a ƙarƙashin ƙasa.

M. Sh 5

M. Sh 5:1-9