M. Sh 5:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kai ka tsaya nan a wurina don in faɗa maka dukan umarnai, da dokoki, da farillai, waɗanda za ka koya musu su kiyaye a ƙasar da nake ba su, su mallake ta.’

M. Sh 5

M. Sh 5:27-32