M. Sh 5:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suka ce, ‘Ga shi, Ubangiji Allahnmu ya bayyana mana ɗaukakarsa da girmansa, mun kuma ji muryarsa a tsakiyar wutar. Yau mun ga Allah ya yi magana da mutum, duk da haka ya rayu.

M. Sh 5

M. Sh 5:20-33