M. Sh 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tuna fa, dā kai bawa ne a ƙasar Masar, amma Ubangiji Allahnka ya fisshe ka da dantse mai iko, mai ƙarfi. Domin haka Ubangiji Allahnka ya umarce ka ka kiyaye ranar Asabar.

M. Sh 5

M. Sh 5:9-21