M. Sh 5:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya kirawo Isra'ilawa duka, ya ce musu, “Ya ku Isra'ilawa, ku ji dokoki da farillai waɗanda nake muku shelarsu a yau! Sai ku koye su, ku aikata su sosai.

M. Sh 5

M. Sh 5:1-4