M. Sh 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai ku lura, ku kiyaye kanku sosai, don kada ku manta da abubuwan da kuka gani da idonku kada kuma su fita a ranku dukan kwanakinku. Ku sanar wa 'ya'yanku da jikokinku da su,

M. Sh 4

M. Sh 4:2-10