M. Sh 4:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, yau na kira sama da duniya su shaida a kanku, cewa lalle za ku hallaka nan da nan cikin ƙasar da za ku haye Urdun zuwa cikinta don ku mallake ta. Ba za ku daɗe cikinta ba, amma za a shafe ku ƙaƙaf.

M. Sh 4

M. Sh 4:18-33