M. Sh 4:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ku, Ubangiji ya fisshe ku daga gidan bauta mai zafi, wato Masar, don ku zama jama'arsa ta musamman kamar yadda kuke a yau.

M. Sh 4

M. Sh 4:13-29