M. Sh 33:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan Ashiru, ya ce,“Ashiru mai albarka ne fiye da sauran 'yan'uwansa,Bari ya zama abin ƙauna ga 'yan'uwansa,Ya kuma tsoma ƙafarsa cikin mai.

M. Sh 33

M. Sh 33:21-29