Da kyautai mafi kyau na duniya da cikarta,Da alherin wanda yake zaune a jeji.Bari waɗannan kyautai su sauka a kan Yusufu,A kan wanda yake keɓaɓɓe daga cikin 'yan'uwansa.