M. Sh 32:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Maɗaukaki ya ba al'ummai gādonsu,Sa'ad da ya raba 'yan adam,Ya yanka wa mutane wurin zama bisa ga yawan Isra'ilawa.

M. Sh 32

M. Sh 32:3-9