M. Sh 32:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka za ku sāka wa Ubangiji,Ya ku wawaye, mutane marasa hikima?Ba shi ne Ubanku, Mahaliccinku ba,Wanda ya yi ku, ya kuma kafa ku?

M. Sh 32

M. Sh 32:1-13