M. Sh 32:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ba ku amince da ni ba a gaban mutanen Isra'ila a wurin ruwan Meriba ta Kadesh a jejin Zin a wannan lokaci, domin ba ku nuna tsarkina a gaban jama'ar Isra'ila ba.

M. Sh 32

M. Sh 32:42-52