M. Sh 32:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka hau duwatsun Abarim, wato Dutsen Nebo wanda yake a ƙasar Mowab, daura da Yariko, ka duba ƙasar Kan'ana wadda zan ba Isra'ilawa su mallaka.

M. Sh 32

M. Sh 32:43-52