M. Sh 32:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce musu, “Ku riƙe dukan waɗannan kalmomi a zuciyarku, waɗanda nake yi muku kashedi da su a yau don ku umarci 'ya'yanku su kiyaye dukan maganar dokokin nan sosai.

M. Sh 32

M. Sh 32:45-52