M. Sh 32:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa kibauna su bugu da jini,Takobina zai ci nama,Da jinin kisassu da na kamammu,Da ƙoƙon kan shugabannin maƙiya.’

M. Sh 32

M. Sh 32:36-49