M. Sh 32:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Shi Dutse ne, aikinsa kuma cikakke ne,Gama dukan hanyoyinsa masu adalci ne.Allah mai aminci ne, babu rashin gaskiya a gare shi,Shi mai adalci ne, nagari ne kuma.

M. Sh 32

M. Sh 32:1-5