M. Sh 32:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“ ‘Ku duba fa, ni ne shi,Ba wani Allah, banda ni,Nakan kashe, in rayar,Nakan sa rauni, nakan kuma warkar,Ba wanda zai cece su daga hannuna.

M. Sh 32

M. Sh 32:36-41