M. Sh 32:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai ɗauka wa jama'arsa fansa,Zai ji ƙan bayinsa,Sa'ad da ya ga ƙarfinsu ya kāsa,Ba kuma wanda ya ragu, bawa ko ɗa.

M. Sh 32

M. Sh 32:28-44