M. Sh 32:33-35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

33. Ruwan inabinsu dafin macizai ne.Da mugun dafin kumurci.

34. “ ‘Wannan ba a jibge suke a rumbunana ba,A ƙulle kuma a taskokina?

35. Sakayya da ɗaukar fansa nawa ne,A lokacin ƙafarsu za ta zame,Gama ranar masifarsu ta kusa,Hallakarsu za ta zo da sauri.’

M. Sh 32