M. Sh 32:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yeshurun ya yi ƙiba, yana harbin iska,Ka yi ƙiba, ka yi kauri, ka yi sumul.Ya rabu da Allahn da ya yi shi,Ya raina Dutsen Cetonsa.

M. Sh 32

M. Sh 32:11-19