M. Sh 31:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ƙarfafa, ku yi ƙarfin hali, kada ku ji tsoro, ko ku firgita saboda su, gama Ubangiji Allahnku yana tare da ku. Ba zai kunyatar da ku ba, ba kuwa zai yashe ku ba.”

M. Sh 31

M. Sh 31:2-16