M. Sh 31:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku ɗauki littafin dokokin nan, ku ajiye shi tare da akwatin alkawari na Ubangiji Allahnku domin ya zama shaida a kanku,

M. Sh 31

M. Sh 31:22-30