M. Sh 31:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Yau shekarata ɗari da ashirin ne, ba na iya kaiwa da komowa. Ubangiji kuwa ya ce mini, ‘Ba za ka haye wannan Urdun ba.’

M. Sh 31

M. Sh 31:1-9